Ebenezer babatope biography definition
Abiola Babatope, ƴar siyasa ce ƴar Najeriya wacce take wakilta mazaɓar Mushin, a Lagos a majalissar wakilai ta jihar Lagos lokacin jamhuriya ta biyu. [ 1 ] Babatope ta karanta ilimin fannin binciken ƙasa a jami'ar Ibadan.